Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Jerin jaruman kannywood 14 da sukayi soyayyar mai zurfi amma suka ki auren junan su

Jerin jaruman kannywood 14 da sukayi soyayyar mai zurfi amma suka ki auren junan su

Akwai wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood da sukayi soyayya a boye da fili wadda daga bisani kuma suka ki auren juna.

Advertising

Shide ance ribar soyayya aure sai de wayannan jaruman soyayya kawai sukayi amma zancen aure basuyi ba, kamar yadda zakuga bidiyan yadda soyyayar tasu ya wakana.

A wata bidiyo da muka samota daga tashar Gaskiya24 dake kan manhajar Youtube sun bayyana jaruman da sukayi soyayyar amma basu auri juna ba.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising
Back to top button