Labaran Kannywood

Sabuwar wakar Ado Gwanja ta bikin sa ta dauku hankulan jama’a a yayin da ake tsaka da Dinner bikin

Sabuwar wakar Ado Gwanja ta bikin sa ta dauku hankulan jama'a a yayin da ake tsaka da Dinner bikin

Kamar yadda kuka sani dai ansha rigimin biki a masana’antar kannywood na jarumi kuma mawaki Ado Gwanja, wanda bikin nasa ya kawatar da jama’a domin kuwa sun dauki hankulan mutane da dama.

A dai dai lokacin da ake tsaka da bikin nasu Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa wacce yayi sabida bikin nasa, wanda a wajan bikin nasu ma an sanya wakar inda jama’a suka kewaye Ado Gwanja da amaryarsa ana tayasu murna.

Zaku iya kallon bidiyon da muka sanya muku a kasa domin ganin yadda ake taya Ado Gwanja murnar sabon auren da yayi, da kuma jin sabuwar wakar da yayi ta auren nasu.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Back to top button