Labarai

ABIN DARIYA: Mawakin hip-hop na America Drake yayi bikin nuna rigar mama da ya tara.

Fitacciyar mawaki hip-hop na kasar America mai suna Drake yayi bikin nuna rigunan mama wanda masoyan sa suke cilla masa yayi da yake waka.

Darak yayi wanan wallafr ne a shafin sa na zumunta wanda ya bayyana farin cikin sa ga hakan.

Mawakin ya bayyana haka yayin da yake cewa tarin masoyan sa mata suna cilla masa rigunan naman nasu ne a yayin da yake tsaka da waka.

Inda wasu ke bayyane cewar dadin wakar tasa ce tasa har suke cilla masa.

Su ne ya tara suka kai yawan haka…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button