Labarai
Wa ‘yan nan hotunan suna dauke da darasi, mu wayar dakan iyaye mata da suke gida.

Wa ‘yan nan hotunan suna dauke da darasi, mu wayar dakan iyaye mata da suke gida.
An samu wani matashi da yayi kokari wajen bayyana wasu hotuna masu ɗauke da koyar wa da ilimantarwa ga iyayen mu mata.
a cikin hotunan an bayyana wani matsayi dan zaman banza a gefe, Daga bisani yaga gida an bude ya shiga satar akuya kamar yadda zaku gani.