Labaran Kannywood
Darakta Yayi subutar Baki ya Bayyana wanda zai Auri Sumayya cikin wata hira da akai dashi.

A cikin shirin Fim din Labarina Na kamfanin Sera Movies wanda Daraktan Aminu Sera ke jan ragamar Shirin.
Anyi wani Abu wanda wanda aka saka Dan kallo a cikin zulumi wajen neman Aura Sumayya wanda mazaje da dama suna neman auren ta kamar su Lukuman Aliyu (Furasdo) dakuma Raba Gardama.
Wannan lamari ya tada dan kallo a tsaye ganin ya kasa fahimtar wanda zai auri Sumayya, Anta turawa Daraktan sako a kan cewar Be kamata a saka wanan jarumi a matsayin Raba gari dama ba.



