Labaran Kannywood

Mawaki Dauda Rarara Ina nan da raina ban mutu ba kamar yadda wasu ke yaɗuwa.

Mawakin ya gamu da tsautsayin ne a kan hanyarsa ta zuwa filin tashi da saukan jiragen sama.

Hadiminsa a bangaren yada labarai, Rabi’u Garba Gaya ya ce mawakin na cikin koshin lafiya.

Sai dai wasu masu man Bala’i suna ta yadda labarin rasuwarsa wanda kuma ba haka abin yake ba karya suke.

An shawarci wadannan mutane da su Dena irin haka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button