Labaran Kannywood
Rigima Sabuwa: Idan har kana neman Yayan da aka haifa kuma aka kasa Kula dasu to ka taho Masana’antar Film inji Naziru Sarkin Waka.
Idan har kana ne man Yayan da aka haifa kuma aka kasa Kula dasu to ka taho Masana’antar Film inji Naziru Sarkin Waka.
Advertising
Jarumi Naziru Sarkin Waka jarumi ne fitacce wanda a yanzu haka yake fitowa a cikin fina finai.
Jarumin yayi wata magana wadda a yanzu haka ta daga hankula wasu mata a masana’antar kannywood kaman yadda zaku gani cikin video nan.
Advertising
Advertising