Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Sikila ta kashewa jaruma Maryam Booth Aminiya

A shekaranjiya ne jaruma Maryam Booth ta bayyana rasuwar babbar aminiyar ta wanda tun suna da karancin shekaru, inda ta bayyana aminiyar tata ta rasu be sakamakon ciwon Sikila inda ta wallafa hotunan ta tare da aminiyar tata lokacin tana raye suna cikin nishadi gami da rubuta.

Advertising

officialmaryambooth Inna Iillahi wa inna ilayhir rajiun Allah maki rahama Khadija. I still can’t believe it. She’s truly a warrior #sicklecellsucks my best friend my sister someone whom I share my joy and sorrow with inna lillahi wa inna ilayhir rajiun @honeykhadeejah you will always be in my prayers. Please include her in ur prayers.

‘Yan uwa da abokan sana’ar ta sun mata ta’aziyya tare da fatan rahama ga aminiyar tata a sashen tsokaci, inda wasu suka dumga wallafa hotunan mai rasuwar tare da yi addu’ar Allah ya yi mata rahama.

Ga hotunan jaruma Maryam Booth din tare da aminiyar tata wacce Allah ya karbi rayuwar ta, da kuma wata bidiyo da suka dauka tare.

Advertising

Advertising

One Comment

  1. The very next time I read a blog, I hope that it does not fail me just as much as this one. I mean, I know it was my choice to read through, however I really thought you would probably have something interesting to talk about. All I hear is a bunch of moaning about something you could fix if you were not too busy searching for attention.} {visit site|visit my web site|visit the following page|visit site|visit the following webpage|visit|visit link|visit my home page|Visit Home Page|visit the following site

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button