Adam a zango
-
Labaran Kannywood
Adam A Zango ya koka kan masu damfara mutane da sunan sa.
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Adam A Zango ya koka kan masu damfarar mutane da sunan sa a shafin Facebook.…
Read More » -
Labaran Kannywood
Adam A Zango ya koka kan wata shigar banza da tsohuwar matarsa tayi.
Jarumin kannywood Adam A Zango ya koka kan shigar banza da tsohuwar matarsa da suka rabu takeyi. Tsohuwar matar Adam…
Read More » -
Labaran Kannywood
Matar adam Zango ta dawo harkar fim bayan rabuwarsu da aure tsawan shekara 13.
Amina Uba Hassan, tsohuwar matar Fitacen jarumin kannywood wanda dauraran sa ke haskawa Adama A Zango ta dawo harkar Film…
Read More » -
Music Videos
Adam A Zango – Karya ne Audio And video.
Adam A Zango ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “KARYA NE” Ita wannan waka yayi tane sakamakon kashe kashen…
Read More » -
Labarai
Bazamu bari sanyi ya kashe mu ba ko ku aure mu ko muyi Wuff da ‘Iyayan ku Zabi ya rage naku, cewar Jamila Ibrahim shugabar Home of Solace
Shugabar Home of Solace Jamila Ibrahim tayi wata wallafa a shafin ta na sada zumunta Facebook inda Jama’a suka yi…
Read More » -
Labaran Kannywood
Adam A zango yawa Hadiza Gabon Raddi bayan kama Auwal west data sa akayi.
Jarumin kannywood Adam A Zango ya karbi rigimar Auwal Isa west da Jarumar Hadiza Gaban. Idan mai karatu bai mataba…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yadda mutanen kasar Niger suka nunawa Adam a zango soyayya duk da abin da ya faru dasu.
Jarumi Adam A Zango ya kasance dan kasar Nigeria cikin garin Kaduna, haka kuma fitacce ne a masana’antar kannywood. Wata…
Read More » -
Labaran Kannywood
Innalillahi abin da Yakamata ku sani akan maryam Yahaya: Allah Sarki
Jarumar kannywood maryam yahaya ta kasance jaruma da take son zama sharariyar jaruma a masana’antar haka kuma ta shigo kannywood…
Read More » -
Labarai
yadda wani matashi da bidirwa suka daurawa kansu aure a garin kano.
Wani matashi dan asalin jihar kano karamar hukumar tarauni cikin unguwa uku abokansa sun daura masa aure shida budirwar sa…
Read More » -
Labaran Kannywood
Matar jarumin kannywood Ali jita ta hadawa danta Birthday bazato.
Uwar gidan jarumin kannywood ali jita tayiwa danta bazato a ranar Birthday sa. Inda taje makarantar tare da masu bushe…
Read More »