Ficacciyar mawakiya a kannywood Aisha Isah Usman wacce aka fi sani da Ummi Kano mai daraja ta bayyana dalilin da yasa suka rabu da mijinta

Ficacciyar mawakiya a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood wanda take rera wakokin siyasa kala-kala, Aisha Isah Usman wacce aka fi saninta da Ummi Kano mai daraja, ta bayyana dalilin rabuwar su da mijinta bayan sun sami arziki na haihuwar ‘yaya guda biyu 2 wanda har yanzu tana kewar mijin nata domin rabuwar da sukayi … Continue reading Ficacciyar mawakiya a kannywood Aisha Isah Usman wacce aka fi sani da Ummi Kano mai daraja ta bayyana dalilin da yasa suka rabu da mijinta