Advertising
Advertising
Music Videos

Ado Gwanja ya saki sabuwar wakar aurensa da zankadediyar matarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki

Ado Gwanja ya saki sabuwar wakar aurensa da zankadediyar matarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki

Kamar yadda kuka sani dai a yanzu jarumi kuma mawaki a masana’antar kannywood Ado Gwanja ya sake sabon aure bayan samin sabani da suka yi shi da tsihuwar Matar sa Maimuna.

Advertising

A cikin wannan satin ne ake ta shidindimun bikin nasu da sabuwar amaryarsa Maryam Zubairu Muhammad Paki.

Sai dai kuma a dai dai lokacin da ake tsaka da rigimin bikin nasu Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa data dauki hankulan jama’a, wanda a yanzu zamu saka muku bidiyon wakar a kasa domin ku saurara.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising
Back to top button