Labarai
-
hausadailynewsJuly 25, 2023
Kalli zafaffan hotunan Soja da ma’aikaciyar asibiti na Pree Wedding da suka dauki hankulan mutane
Hotunan kafin aure na ma’aikatan gwamnatin da ke kasar Nigeriya soja da nurse masha Allah abun sha’awa. Hotunan sunyi matukar…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Dan wasan kwallon kafa na Super Eagles Ahmad Musa ya karya farashin man fetur a Kano lita ta koma N580
A lokacin da mutane suke wayyo Allahda tsadar rayuwa musamman farashin man fetur, sai aka ji Ahmad Musa ya kawo…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Yanzu yanzu: Jarumi Ali Nuhu ya godewa mawaki Davido kan goge bidiyon batanci ga Musulinci
Awanni kadan bayan sukar Davido akanbidiyon da ya daura, Ali Nuhu ya sauya tunani tare da ba wa mutane hakuri,…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
A karshe mawaki Davido ya goge faifan bidiyon nuna rashin da’a ga Musulunci bayan cece kucen da aka yi masa
Mawaki David Adeleke da aka fi sani da Davido a karshe ya ji korafin jama’a tare da goge faifan bidiyon…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Rashida Mai sa’a tayiwa Aminu J town wankin babbam bargo akan yace basu taimakon ‘yan uwansu
Sabuwar rigima Rashida Mai sa’a ta Caccaki Aminu j town bayan Sukarsu da Yayi cewa basu son taimakon Yan uwansu…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Ka goge wakar nan ta cin zarafin Musulinci ka kuma nemi afuwar Musulmai, martanin Ali Nuhu ga Davido
Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood da na Nollywood, Ali Nuhu ya shawarci mawakin nan Davido da ya cire wani faifan wakar…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Jarumi Adam A Zango ya yiwa Aminu J Town abinda ya baiwa mutane mamaki
A Kwananan Ne Ake Tattauna Batun Kan Maganar Wakar Zagin Da J town Yayiwa Shugaban Kasar Nijar Bazoum Inda Yan…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Mawaki Mr Auta yabi bayan Aminu J Town wajan cin zarafin ‘yan film din kannywood
A yayin da ake rigima da Aminu J town kan cin zarafin ‘yan film gami da bayyana haramcin sana’ar su,…
Read More » -
hausadailynewsJuly 24, 2023
Har yanzu dai mawaki Davido yana fuskartar fushin musulmai kan yin waka ana tozarta Sallah
Mawakin kudu Da aka fi sani da Davido tun jiya yake samun matsin lamba gami da tofin Alatsine kan wani…
Read More » -
hausadailynewsJuly 23, 2023
Kalli zafaffan hotunan kafin aure na Dan Sanda da ma’aikaciyar asibiti da suka tayar da kura
Zafaffan hotuna amarya nurse da mijinta Dan Sanda wanda hotunan sunyi matukar daukar hankulan mutane sosai Abin sha’awa ne sunyi…
Read More »