Music Videos
Adam A Zango – Karya ne Audio And video.
Adam A Zango ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “KARYA NE” Ita wannan waka yayi tane sakamakon kashe kashen da akeyi a wannan kasa tamu ta Najeriya musamman ma bangaren arewa, babu abinda zamuce saidai muce Allah yabamu zaman lafiya a wannan kasa tamu mai albarka.
Zango ya kasance mawaki mai tashe a yankin arewa domin kuwa ko a kwanan baya ya saki wata wakarsa mai suna arewa na kuka wadda itama yayi ta ne lokacin da ake kashe yan arewa a kudancin Nigeria.
Ku cigaba da kasancewa da hausadailynews don samun zafafan wakoki, Mungode da ziyartar mu.