Music Videos
LABARINA SEASON 6 EPISODE 14.
LABARINA SEASON 6 EPISODE 14.
Shairin fim din labarina na wannan satin na dauke da abubuwan ban mamaki da ban tausayi.
a Shirin satin Daya gabata abubuwan sun faru Wanda wasu daga cikin Yan Kallo sunji haushin Hakan wasu Kuma sunyi murna da Hakan.
An danganta tafiya hutun da sukai da zuwan watan Ramadan wata Mai albarka da falala, da yawanutane sun yabawa Hakan duk da cewa fim din dama yazo karshe.
Wasu Kuma sun Yi zatan kawai fim din ne yazo karshe shine dalilin dakatawar su sai bayan sallah sai a Dora.
zaku iya kallon na karshen ta hanyar danna wannan video dale kasa.