Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Hairat Abdullahi – Masoyi (official Audio) 2023.

Hairat Abdullahi – Masoyi (official Audio) 2023.

Hairat Abdullahi Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Masoyi“.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

PLAY

Advertising
Hairat Abdullahi – Masoyi (official Audio) 2023.

Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button