Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Ali jita – Yaraye Iye (official Audio) 2023

Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ali Jita Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Yaraye Iye“.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda wani lokacin masu fadakarwa. Haka zalika yanzu ma ya saki mai dumi.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

Play

Advertising

Ku cigaba da biyar mu dan samun sabon wakoki Hausa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button