Wakokin Hausa

Umar Mb – Aljanna ta.

Fitaccen mawakin Hausa Umar Mb ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Aljanna ta” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabuwar wakar tasa.

Umar Mb ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Wannan Itace sabuwar wakar tasa Umar Mb Aljanna ta, Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button