Advertising
Advertising
Labarai

Mawaki Mr Auta yabi bayan Aminu J Town wajan cin zarafin ‘yan film din kannywood

Mawaki Mr Auta yabi bayan Aminu J Town wajan cin zarafin 'yan film din kannywood

A yayin da ake rigima da Aminu J town kan cin zarafin ‘yan film gami da bayyana haramcin sana’ar su, wani mawaki ma ya bi bayan sa mai suna Mr Auta inda yayi bidiyo na jan hankali wanda a karshen bidiyon nasa shima duk da bawai ya daina wakar
bane yake bayyana haramcin flm din da waka gan da buga misali da irin mutuwar da yan film din suke.

Advertising

Wannan jawabi ya samu karbuwa a gurin wasu da dama da suka gamsu da wannan ra’ayi inda suka dinga karin bayani akai ciki kuwa har da Aminu J town din.

Tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube sun tattaro cikakkun bayanan, wanda idan kuka tsaya kuka kalli bidiyon zakuga dukkanin abin daya wakana a ciki.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Advertising

Advertising
Back to top button