Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Ado gwanja – Iye (Official audio) 2023 latest song.

Fitaccen mawakin Hausa Ado Gwanja ya fitar da sabuwar wakar da mai take suna “Iye” Sabuwar wakar tasa; Ado Gwanja Iye.

Advertising

Mawakin ya shahara wajen sakin wakokin soyayya da na amarya da ango wanda a duk sanda ya saki waka sai tayi suna kuma sai dai dadi.

Ga masu son wannan waka zaku iya yin Download ko kuma ku saurare ta kai tsaye ta hanyar yin play.

Ya kamata ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka Saboda taxo da Abubuwa masu ban burgewa.

Advertising

PLAY

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button