Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Hamisu Breaka – Alkawari (official Video) 2023.

Hamisu Breaka – Alkawari (official video) 2023

Advertising

HAMISU BREAKA Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Alkawari“.

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

Advertising

PLAY

Hamisu Breaka – Alkawari (official Audio) 2023

Ku cigaba da Hausadailynews domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button