Wakokin Hausa
Kwalta – Madox TBB Official Audio 2023.
Kwalta – Madox TBB Official Audio 2023.
Madox Tbb Fitacen mawakin Hausa wanda ludayin su ke kan da ho sun saki wata sabuwar waka mai taken suna “Kwalta“.
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wannan lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.
Ku cigaba da Hausadailynews domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.