Wakokin Hausa
Hussaini Danko – Abani Wanda Nake So (Official Audio) 2023.
Hussaini Danko – Abani Wanda Nake So (Official Audio) 2023.
Husaini Danko Fitacen mawakin Hausa wanda ludayin su ke kan da ho sun saki wata sabuwar waka mai taken suna “Abani Wanda Nake So”.
Advertising
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wannan lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi dinta ta hanyar dannawa.
Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.
Advertising
Advertising