Wakokin Hausa
Arewa a Lagos Mr442 new Album.
Fitaccen mawakin hausa Mr442 zai saki saban album din sa mai taken Suna “Arewa A Lagos” ranar daya ga Sallah 2022
Advertising
Mawakin babako bane wajen rera wakkkin soyyya da kuma nuna halayyar mutane cikin Wakokin sa.
Ga jerin wakokin da mawakin zai saki a cikin Album din nasa.
- Mace Prod by Ovizta
- Amarya Prod by Ovizta
- Cire Riga Prod by Ovizta
- Sponsor ft. Lhil Frosh prod by Spiritual
- Mace Remix ft. Morell Prod by ovizta
- Soro Soke Prod by Ovizta
- Yinshi ne prod by ovizta
- Daka Prod by Ovizta
Advertising
Advertising