Uncategory
Yadda wata babbar mai rigima da musulinci ta musulinta a kasar India.
Babbar yar gwagwarmaya kuma mai kin jinin musulunci da musulmai, Sabarimala daga yankin Tamil Nadu na kasar India ta karbi addinin musulunci bayan da ta kai wata ziyara a kasar Saudiyya.
Advertising
Sabarimala wadda a yanzu ta canza suna zuwa Fatimah ta ce;
“A kullum ina tambayar kaina me yasa nake kin musulmai da musulunci ne?…. Na fara karanta Alkur’ani ni kadai a ke6e. Kuma daga nan ne na gano gaskiya cewa addinin musulunci shine addinin gaskiya. “
“Akan haka ina kira ga ‘yan uwa na musulmai da su yada Alkur’ani mai girma ga al’umma, domin dukkanin gaskiya tana a cikin sa”
Advertising
Advertising