Advertising
Advertising
Uncategory

Saboda zaka sani a fim baka isa kai lalata dani ba cewar jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi.

Saboda zaka sani a fim baka isa kai lalata dani ba cewar jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi.

Advertising

Wata sabuwa fitacciyar jaruma a masana’antar fina-finan Hausa Bilkisu Abdullahi ta fusata inda ta fadi wata magana wadda mutane da dama sukai mamakinta.

Jarumar ta bayyana cewa bata ga dalilin da zai sa wani gardin kato yayi lalata da ita ba kawai sabida zai saka ta a fim din Kannywood.

Jarumar ta bayyana hakan ne a shekaru biyu baya da suka wuce,wanda hakan yai matukar tada kura a ciki da waje na masana’antar ta Kannywood.

Advertising

Wani abun mamaki mutane basu ankara da tsohuwar maganar ba a wancen lokacin ba sai yanzu, Kasancewar yanzu ne mutane suka fi zargin yan masana’antar da aikata ba dai dai ba.

https://youtu.be/GeXA2oQQgC4

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button