Wakokin Hausa
Auta Waziri – Yar Uwa Official Audio 2023.
Auta Waziri – Yar Uwa Official Audio 2023.
Auta Waziri Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Ya saki wani saban video wakar sa mai taken suna “Yar Uwa“.
Advertising
Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.
Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.
PLAY
Advertising
Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.
Advertising