Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Auta waziri – Nakosa (official Audio) 2023

Fitaccen mawakin Hausa wanda ludayin sa ke kan daho Auta Waziri Ya saki wata sabuwar waka mai taken suna “Nakosa“.

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da Nishadantarwa, inda wani lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

PLAY

Advertising
Auta waziri – Nakosa (official Audio) 2023

Ku cigaba da biyar mu dan samun sabon wakoki Hausa.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button