Wakokin Hausa
Umar M Shareef Nabila

Umar M Shareef (Nabila) – Starring Deeni Yareema – Amal Umar) Official
Fitaccen mawakin Hausa Umar M Shareef ya saki Bidiyon wata Sabuwar wakar sa mai taken suna “Nabila” Zan so ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.
Zaku iya danna Download kokuma ka saurara domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki, Umar M shareef Nabila.
Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin hausa dama na duniya baki daya.