Wakokin Hausa
LABARINA SEASON 3 EPISODE 12
Shirin Film din Labarina episode 12 na wannan satin yazo da sabuwar turka turka fiye da ta baya.
Zaku iya kallon saban shirin Film din a Bidiyon da muka saka daga kasan wannan rubutun.
Na san duk wanda ya kalli shirin Film din da akai na episode 13 bazai kasa sanin irin chakwakiyar da ta faruba.
Dan kallo zai so yaga yadda zata kasance da rigimar Hajiya Babba da Lukuman.
Haka kuma dan kallo ya zuba ido yaga wane mataki Furasdo zai dauka akan sumayya bayan ya kamata taje wajen Mahmud.
Zaku so kuga irin izayar da Furasdo zaiwa Mahmud Sabida yaga Sumayya tazo wajen sa.
Shin kuna tsammanin Furasdo halaka Mahmud zaiyi ? Muna jiran amsoshin ku a bangaren comment.