Wakokin Hausa
Ado Gwanja – Chass Official Audio 2022
Fitaccen Jarumin kuma mawakin Hausa Ado Gwanja Wand ya shahara wajen kawo muku wakokin Hausa Yau ma ya kawo muku wata sabuwar wakar sa mai taken suna “Chass”.
Advertising
Masoyan sa na fadin duniyar sun shirya suna ta zuba idon sanda jarumin zai saki wakar kasan cewar wakar tazo da farin jini.
Wakar Chass ado Gwanja ya saki kadan daga cikin baitin ta wanda hakan ya jawo magan fanu. Har wani lauya yayi alwashin kama mawakin.
A halin yanzu wakar Chass ta sauka Zaku iya Download dinta a nan kasa ta hanyar dannawa.
Advertising
Ado Gwanja – Chass Official Audio 2022
Zaku iya danna wannan Link din na kasa domin yin Download Wakar Chass.
Advertising