Wakokin Hausa
Ado Gwanja- Luwai.
Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Luwai” Itama wannan waka tazo ne cikin watan janwari.
Advertising
Gwanja ba bako bane wajen sakar muku zafafan wakoki dakuma kayatar daku da wakokin sa.
Mawakin yayi sanarwa a shafin sa inda ya dora kadan daga cikin wakar yakuma ce zaku iya jin ta a kowane lokaci daga yanzu.
kaman yadda zaku gani.
Advertising
Advertising