Uncategory

Anci tara Abduljabbar tara miliyan 10 daka makon batarncin da yay.

Wata kotu dake zaman ta a abuja taci tara Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara tarar Zunzurutun kudi naira miliyan 10 saka makon batarncin da yay ga fiyayan halita Annabi Muhammad (SAW).

A yau Litinin 19 ga watan Satumba wata babbar kotu mai zamanta a Abuja ta yankewa Sheikh Abduljabbar Nasiru kabara hukuncin biyan tarar naira miliyan 10 saka makon batarncin da yay.

Mai shari’a Emeka Nwite ya yake hukunci ne inda ya bayyana cewar a biya Wadan ake kara wannan kudeden sannan a biya masarautar kano da kuma kotun Shari’a ta kofar kudu dake kano.

Nan take mai Shari’a Emeka Nwite ya Bawa lauyoyin umarni da su biya gwamnatin jihar zunzurutun kudi naira Bubu 100.

Alkalin kotun ya ce da zarar kotu ta gamsu cewa an saɓawa tsare-tsaren kotu wajen shigar da kara, to kotu na da hakkin hukunta wanda ya shigar da karar.

Ya ce matakin da lauyan Kabara ya dauka na da nufin samun hukuncin da ya dace ko ta halin kaka.

Nwite ya ce shigar da kara a cikin wata kara mai lamba: FHC/KN/CS/185/2022 a Kano da kuma zuwa Abuja don shigar da ita dai wannan karar mai lamba: FHC/ABJ/CS/1201/2022 kan wannan batu.

Kucigaba da bibiyabr shafin mu dan samun labarai masu inganci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button