Uncategory
Tirkashi: An bayyana wasu dalilai da suke hana matan kannywood zaman gidan Aure.
An bayyana wasu dalilalai guda biyar da suke gana matan kannywood zaman gidan Aure.
Advertising
Kaman yadda kuka sani Masana’ntar Kannywood ta tara mata da dama wanda kusan duk zawarawa ne ma’ana wanda sun taba aure suka rabu da mazajen su.
Wannan dalili ne yasa gidan talabijin na arewapakage ya hada wani gareran Bidiyo kan wasu jaruman Masana’antar guda biyar domin sanin wannan dalilai zaku iya kallan wannan Bidiyo dake kasa.
Advertising
Advertising