Month: November 2022
-
Labaran Kannywood
Nafi jin mutuwar Nura Mustapha Waye fiye da ta iyayena cewar Hajara izzar so.
Wata budurwa kuma fitacciyar yar wasan kwaikwayo wadda take taka rawa a fim din izzar so wanda marigayi Nura Mustapha…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yau dai Hadiza Gabon ta Bayyana Hotunan Danginta Tare da Mahaifiyar ta.
Gwanin Sha’awa Yau dai Hadiza Gabon ta Bayyana Hotunan Danginta Tare da Mahaifiyar ta. Wani abu da mutane basu taba…
Read More » -
Labaran Kannywood
Gwanin ban Sha’awa kalli Matan Kannywood 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure a Shekarar 2022.
Wasu Matan Kannywood Nata Yiwa Kansu Kiyamun Laili Suna Yin Aure, Kalli Mata 15 da Suka bar Sana’ar Sukayi Aure…
Read More » -
Labarai
Shin da gaske Sabuwar salma ta kwana Chasa’in ce a bidiyon nan dayake dauke da rigar bacci.
Turkashi wani bidiyo da muke samu a shafin TikTok shine wani bidiyo da ake zargin Sabuwar salma ta fim din…
Read More » -
Labaran Kannywood
Shin da gaske Ummi Rahab ce a bidiyon nan take wannan rawar banzar.
Yanzu Yanzu wani Bidiyon ya karade manhajar TikTok wanda mutane da dama sukace Marat mawaki Lilin Baba ce Ummi Rahab…
Read More » -
Labaran Kannywood
Jarumar Kannywood Amal Umar ta gurfana a gaban kotu bayan ta ci kudin wani Saurayi miliyan 7 ita da mahaifin ta.
Fitacciyar jarumar Kannywood Amal umar ta gurfana a gaban kotu bayan An kama wani Saurayinta da ake zargin ya cinye…
Read More » -
Labaran Kannywood
Wasu Bidiyon Jarumar Kannywood Rahama Sadau Sun tada cece kuce a kafar sada zumunta.
Jarumar nan da ta shara a Kannywood da kuma Nollywood Rahama Sadau ta bayyana a cikin wani fefen bidiyo a…
Read More » -
Labaran Kannywood
Malan Ali na kwana Chasa’in ya maka Dan jarida a kotu bisa zargin sa da bata masa suna akan neman mata
Malam Ali na kwana Chasa’in ya maka Dan jarida a kotu bisa zargin sa da bata masa suna akan neman…
Read More » -
Labaran Kannywood
Bidiyon ganin Jarumar Kannywood Sadiya Kabala dauke da juna biyu ya barbaya da kura a kafar sada zumunta.
Yanzu yanzu meke samun wani Bidiyon jarumar Kannywood Sadiya Kabala Dauke da tsohon ciki yabar baya da kura a kafar…
Read More » -
Labaran Kannywood
Shin da gaske wannan Bidiyon Maryam Yahaya ce take rawa a gidan gala na kasar Dubai.
Wani Bidiyoyin Jarumar Kannywood maryam Yahaya yatada kura a kafar sada zumunta bayan ganinta tana tikar rawa da wata balarabiya…
Read More »