Labaran Kannywood

Bidiyon ganin Jarumar Kannywood Sadiya Kabala dauke da juna biyu ya barbaya da kura a kafar sada zumunta.

Yanzu yanzu meke samun wani Bidiyon jarumar Kannywood Sadiya Kabala Dauke da tsohon ciki yabar baya da kura a kafar sada zumunta.

A safiyar Jiya Juma’a 5 ga wata Nowanba shekara 2022 aka samu bullar wani bidiyo da aka gangi jarumar Kannywood Sadiya kabala dauke da tsohon ciki tana taka rawa.

Lamarin da yay masifar tada kura a kafar sada zumunta kasancewa kowa yasan ba Aure ne da jarumar ba, Haka zalika cikin da aka hanga. a jikin ta bai nuna alamar wasa ba tamkar na jarumar ne.

Nafa mabiyan jarumar suka ringa toda albarkacin bakin su a game da wannan Bidiyon, Wasu na cewa ai dama zata aikata ba mutunci ne da ita ba.

Wasu kuma na tambayar jarumar yaushe tai Aure babu labari gashi kuma har ta samu juna biyu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button