Labarai

Ka tsufa bazaka iya saduwa da yarinya karamaba amma kaje ka Aure ta cewar Yasmin.

Cutarwa ne tsoho ya aura yarinya karama idan har yasan bazai iya mata wassani na mata da miji ba, Kuma bazai iya gamsar da ita akan gado ba.

Dukda wasu matan ne suke ganin kudi su aura tsoho, shi yasa wasu daga cikin matan suna auren tsoho ne amma yaran da take ma goho a waje daban.

Akwai tsofaffi Wanda a fuska ne kawai suka tsufa amma zuciyar ta Yara ne haka Nan a cikin wandon su yaranta ne zasuyi duk abinda ake da bukata.

Don Allah yanmata ko iyaye ayi nazari da kyau kafin a aura tsoho Kada a kare Kuma da iskanci a wajen ana samun zunubi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button