Labarai
Bahaushe yafi kowa son yayi jima’i cewar Fatima Baba Ahmad………
Wata budirwa mai suna Fatima Baba Ahmad tace babu wanda yakai bahaushe son yayi jima’i
Budurwar ta bayyana haka ne a shafinta na sada zumunta, inda ta fadi kwararan dalillanta dakuma fahimtar da mutane akan hakan.
DÁGA Malama Fatima Baba Gombe
A yi haƙurí dón Allah kar a cé na yì rashìn Kúnya. A ƙaramín saní na; ban taɓa ganìn al’ummar da ta fifita Jíma’í fiyé da komaí na rayúwa ba kamar al’ummar Haúsawa, abín takaicí né matúƙa gaskíya .
Kó ina Mútum ya júya a ƙasar Haúsa, bírní da Ƙauyé, kó daí kaga masú maganín Ƙarfín maza, kó kúma shagón saí da kayan mata. mú faɗa wa kan mú gaskíya mú hankalta mú gané dón Allah.