Advertising
Advertising
Labarai

Da Dumi Dumi: Kungiyar kiristoci taja kunan masu neman takara a 2023 kan Deborah.

Kungiyar Kiristocin Najeriya, reshen matasa Tayi wani kakausan kalamai ga masu rike da mukin siyasa a kasar nan ta ce duk dan siyasan da bai fito filli ya yi Allah wadai da ki*san Deborah Samuel Yakubu ba, ba zai samu kuri’ansu ba a zaben 2023.

Advertising

Sun dau wannan kuduri biyo bayan cece kuce da ake akan wasu yan siyasa da sukai amai suka lashe bi ma’ana suka nuna halin Allah wadai daga baya kuma suka janye maganar tasa akan lamarin.

Deborah daliba a kwalejin Shehu Shagari dake Sokoto wadda tai batanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad wadda tarin matasa suka halaka ta har lahira.

ku cigaba da bibiyar mu dan damun rahotanni masu inganci Mungode.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button