Labarai
Mabarata sun fitar da sanarwa zasu dena karbar taohon kudi.
Mabarata sun fitar da sanarwa zasu dena karbar taohon kudi.
Advertising
BREAKING NEWS:
A daidai lokacin da lokacin da yan kasuwa da mutanan gari ke fitar da sanarwa suma mabarata ba’a barsu a baya ba sun fitar da sanar.
Kungiyar mabarata, reshen jihar Kano na sanar da masu nasu sadaka cewa daga ranar juma’a 27/01/2023, sun daina karbar tsofaffin kudi. Don haka ga masu basu sadaka, zasu nemo sabbin takardun kudi ko kuma ta hanyar transfer.
Advertising
A halin yanzu dai Baban bankin Nigeria ya fitar da sanarwa babu gudu ba ja dabaya a wa’adin da suka fitar na dena karbar tsohon kudi.
Advertising