Advertising
Advertising
Labarai

Masha Allah: wasu ma’aurata sun haifi yan biyu bayan shekaru 30 da Aure (video)

Ma’aurata sun taru tare da masoya da masu yi musu fatan Alkhari dauke da jaririn nasu ana ta hidimar taron suna.

Advertising

Cikin farin ciki yadda wasu ma’aurata a Nigeria sunyi maraba da samun yan tagwaye guda biyu bayan shekaru 30 da sukai da Aure.

Kamar yadda suka bayyana cewar sun shafe shekaru 30 da Aure amma basu taba kokawa ba a game da rashin haihuwa, Ma’aurata da suka shafe shekaru tare.

Faifan Bidiyon ma’aurata ya bayyana a kafar TikTok wanda aka hangi tarin al’uma da abokan arziki da suka zo taya su murna a ranar gidanar da taron suna.

Advertising

An rubuta a jikin Bidiyon da aka raraba a kafar ta TikTok kaman haka; Bayan shekaru 30 Allah yaji kukan mu da mukai ya kuma albarkace mu da yara tagwaye Mace da namiji.

Koda mutane suka kalli bidiyon, Sun taya ma’aurata farin ciki da kuma masu yi musu fatan Alkhari.

Kalli bidiyon dake kasa.

A cikin wani labari kuma da muke samu shine na wani barawo daya shiga gidan kanin mahaifinsa wanda makota sukai nasara kamashi dauke da wasu kaya daya dakko.

Barawon ya bayyana cewa ya hadu da kanin mahaifin nasa ne a kasuwa kasan cewar bashi da aure a gidan wannan abu ya bashi damar ya shiga don yay mas sata.

makota sun samu nasara kamashi dauke da kayan daya debo inda suka mikashi hanun kuma.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button