An Fake Da Hausa Fim Ana Iskanci Da Fasikanci A Kannywood

Wani matashi mai suna Falalu Lawal Katsina yayij bayani kan wani fim Hausa fim daya fito wanda ake fasikanci ciki.
Daga Falalu Lawan Katsina
Idan Kuka kalli Wannan Bidiyon a wani shiri mai dogon zango mai suna KAMSHIN MUTUWA za ku ga Yadda Wannan gayen ya sungumi Balagaggiyar Budurwa Ya ɗora ta a kafaɗa Wanda baki ɗayan kirjinta Yana Saman kafaɗarsa sannan hannunsa Yana dafe da mazannanta ( duwawu) wai da Sunan ya ɗauki Gawa, wannan Sam Ba Koyarwar Addininmu ba ce Kuma ba al’ adar Bahaushe ba ce Kawai wani salon Iskancine irin nasu..



Ya kamata Hukumar tace fina-finai ta ƙara kaimi wajen yaƙar Masu Shirya duk Wani makamancin irin wannan da Sunan Hausa Fim a Najeriya Domin Wannan ban da ɓata tarbiya da jawa Hukumar zagi Babu abin da suke yi..
Allah Ya ƙara shiryar da mu baki ɗaya..
Please Kiringa daukan vedios dina….
Ka kalli wannan vedion plxx
Anfake da film ana iskanci da fasikanci a kannywood
https://youtu.be/RS1yib7K8qQ