Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bayan jaruma maryam yahaya ta sami sauki daga jinyar da take ta wallafa wata bidiyo da taja hankulan jama’a

Bidiyan Maryam Yahaya A Karon Farko Da Ya Bawa Mutane Tausayi.

Advertising

Bayan Kwashe Lokaci Da Akayi Da Maganar Rashin Lafiyar Jarumar Masana’antar Kannywood Maryam Yahaya Inda Daga nan aka dena Jin Duriwa Jarumar duba da Ramewar da tayi.

Wadda Hakan Yake Bawa Mutane Tausayi Tare da bata Shawarar Ta daina daukar hotunan ta tana Watsawa a soshiyal midiya sabuda In Wani yayi mata addu’ar Allah ya bata lafiya wani akasin haka zai fada.

Saide Jarumar ganin maganganu da mutane sukeyi akan har yanzu tana kwance rai a hannun Allah ne yasa ta kara yin dan guntun bidiyan yayin Da take mamin din wata sabuwar wakar fim din nan da ake dako wato Fanan.

Advertising

Kamar yadda jarumar ta yanki kadan daga cikin wakar ta dauki bangaren da yake magana akan abu biyu 2 na farko bangaren Allahu shine gwanin sanin cutar da babu magani, babu babba, babu karami, sannan kuka tana cikin farin ciki.

Jarumar ta kara bayyana wani sakonta ga masoyinta inda take cewa, Babu mai rabasu ma masoyinta, kuma zatayi gaba da duk wanda yake shirin Yin hakan.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://www.instagram.com/reel/CVqz_5WI4_y/?utm_medium=copy_link

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button