Advertising
Advertising
Uncategory

Salim Smart – Baiwar Allah.

Fitaccen mawakin Hausa Salim Smart
ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Baiwar Allah” Za mu so ace masoya wannan mawaki sun Saurari Wannan Sabuwar wakar tasa.

Advertising

Salim Smart ba bako bane wajen kawo muku wakoki masu dadi da faranta rai. Wannan Itace sabuwar wakar tasa Salim Smart Baiwar Allah, Zaku iya danna Download ko kuma ku saurara domin sauke ta acikin wayoyin ku na Android cikin sauki.

Ku kasance da Hausadailynews.com dan samun zafafan wakokin Hausa dama na duniya baki daya.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button