Labarai

An Radawa Wani Titi A Cikin Jami’ar Maryam Abacha Sunan Haneefa Abubakar

Marigayiya Hanifa dai ita ce wadda Malamin Makarantarsu ya yi wa kisan gilla bayan ya yi garkuwa da ita.

Tabbas bayan rasuwar wannan yarinya anyi abubuwa da dama inda wani bawan Allah shima da akai masa haihuwa yasa sunan na Haneefa, bayan rasuwar wannan yarinya ta zama tamkar saliburiti.

A halin yanzu dai alkali ya aike da wanda suka aikata wannan ra’asa da ta daru zuwa gidan kaso kafin a cigaba da karar wanda ake zargi da ya aikata wannan kisan gilla da kuma wanda suka temaka masa wajen wannan rashin imanin.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button