Labarai
Allah sarki: Bidiyon wani tsantsar rashin imani da wasu sukai wa mai gidan su.
Ku kalli bidiyon gawar matashi Hussaini Aliyu Takuma Wanda ma’aikatan gonar sa suka kashe shi suka jefa shi cikin rijiya, Ku kalli bidiyon gawar matashi Hussaini Aliyu Takuma.
Advertising
Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu na cewa, angano gawar matashin manomin nan husaini aliyu takuma.
Wanda ma’aikatan gonar sa suka kashe shi suka jefa shi cikin rijiya, Kamar Yadda zaku kalli bidiyon yadda jami’ai suka dauko gawar tasa daga rijiyar da aka jefa shi.
Kuma duk da sun kashe shi suka sace Tumakin gonar sa wanda adadin su ya kai 36.
Advertising
Da kuma Awaki guda 6, Kai jama’a wannan rashi imani da cin amana har ina.
Advertising