Month: January 2022
-
Labaran Kannywood
Kalli shirin Izzar So Episode 75 Original
Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga…
Read More » -
Wakokin Hausa
Kawu dan sarki – Ribar So
Fitaccen mawakin Hausa Kawu Dan Sarki ya saki sabuwar wakar sa mai taken suna “Ribar So” Za mu so ace…
Read More » -
Labarai
Batan Sadiya Haruna yana da alaka da rigimar su da Teema Makamashi da Isa A Isa, kuma tayi barazanar tona asiri
Kamar yadda kuka sani tun a shekaran jiya ne Sadiya Haruna mai kayan mata ta wallafa wata bidiyo a shafin…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abdullahu Umar Ganduje ya bawa Mustapha Nabraska da Khalid mukami tare da yin Dinner ta alfarma
Ficaccan Darkta kuma jarumi a masana’antar shirya fina-finan hausa ta kannywood “Falalu a Dorayi”, ya wallafa labarin wani abin farin…
Read More » -
Labarai
Asirin wani sojan Nageriya ya tonu bayan an kama shi da laifin fashi da makami shi da wasu ‘yan ta’adda
Shahararran marubucin nan Datti Assalafy ya wallafa wani labari a shafin sa na sada zumun ta Facebook, akan wani sojan…
Read More » -
Labarai
Subhanallah: An kama wasu matasa sun danne wata karamar yarinya suna lalatata.
Jami’an tsaro na Hukumar civil defence sun kama wasu matasa da suka danne wata yarinya suka lalata a cikin dakin…
Read More » -
Labarai
Dalibar Usman Danfodio mai suna Sha’awanatu sun mutu tare da ‘yar ta a hatsarin mota a shekarar karshe
Innalillhi wa inna ilaihi raji’un: Yanzu muka sami wani labari daga shafin Hausaloaded kamar yadda suma suka samo labarin daga…
Read More » -
Labarai
An kama wasu matasa da suka daddatsa wata yarinya suka zuba a tukunya zasuyi tsafi da ita domin suyi kudi
Har yanzu dai ana samin mutanen da suke kaiwa kan su ga halaka ta hanyar cewa sai sun yi kudi…
Read More » -
Labarai
Jaruma Teema Makamashi tayi magana akan masu zargin ita ta saka aka sace Sadiya Haruna mai kayan mata
Bayan cece-kucen da aka fara akan batan Sadiya Haruna wanda aka neme ta sama da kasa aka rasa ta, har…
Read More » -
Labarai
Dan uwan Sadiya Haruna ya bayyana wani al’amari bayan an neme ta sama da kasa an rasa ta
Har yanzu dai ‘yan uwan Sadiya Haruna suna bada sanar wa akan wadan suka dauke ta da su taimaka su…
Read More »