Labarai

Subhanallah: An kama wasu matasa sun danne wata karamar yarinya suna lalatata.

Jami’an tsaro na Hukumar civil defence sun kama wasu matasa da suka danne wata yarinya suka lalata a cikin dakin abokin su kaman yadda suka fada cikin wani faifan Bidiyo da suka saki.

Wannan matashi mai suna Bashir ya shaidawa Jami’a tsaron cewa ya yaudari yarinyar ne ya kawota dakin abokin sa, Inda suka hadu da abokan sa suka haike mata har takai sun jimata ciwo a gaban ta.

Daga bisani da mai dakin yazo shine ya kira jami’an tsaro aka samu aka fito da ita yarinyar cikin jini kaman yadda zaku ji cikin faifan Bidiyon nan dake kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button