Month: January 2022
-
Labarai
Subhanallah: An kama wani Tsoho tukuf yana lalata da wata yarinya a gonar sa.
Wasu matasa sun riski wani Tsoho turmi da tabarya yana lalata da wata yarinya wadda bata gaza shekara sha biyar…
Read More » -
Labarai
Bayan tayi aure ta haihu ta sami nasarar kammala digirin karatu na Mathematics da first class
Wata matar Aure mai suna “Zainab Bello Kofa” ta kammala karatun digirin ta a jamiāar Ahmadu Bello University Zaria, ta…
Read More » -
Labarai
Bayan an sami Umar kanin Sadiya Haruna ita kuma an nemeta an rasa
Bayan labarin batan Umar kanin Sadiya Haruna to a yanzu an same shi amma ita Sadiya Haruna an rasa ina…
Read More » -
Labarai
Yadda wani Matashi ya lakadawa matar Aure duka har takai ya Raunata ta.
Wata Kotu dake zaman ta a Unguwar PRP karamar hukumar Nassarawa a nan cikin birnin jihar Kano ta fara sauraron…
Read More » -
Labarai
Shugaba Muhammad Buhari ya daba kyautar Mota kirar Golf ga wani mutumi daya taimaka masa a baya
Shugaban kasar Nageriya Muhammad Buhari ya bada kyautar mota kirar Golf tare da kudade har naira dubu dari bakwai (700,000),…
Read More » -
Labaran Kannywood
Jaruma Hafsat Idris ta bayyana farin cikin ta ga masoya da ‘yan uwa kan jaririyar da Diyar ta ta haifa
Kamar yadda kuka sani a ‘yan watannin baya da suka gabata an gudanar da auren ‘yar gidan ficaccaiyar jarumar masana’antar…
Read More » -
Labarai
Sadiya Haruna mai kayan mata ta shiga tashin hankali da dimuwa bayan wasu mutane sun sace kanin ta
Sadiya Haruna mai sayar da kayan mata da maza na karin ni’ima ta shiga halin da ya kamata a tausaya…
Read More » -
Labarai
Allahu Akbar: Mahaifiyar Abdulmalik makashin Haneefah ta cika wandan ta da iska tun bayan samun labarin lamarin.
Mahaifiyar Abdulmalik ta cika wandon ta da iska bayan jin abinda danta ya aikata sabida kada wasu fusatatun matasan suje…
Read More » -
Labarai
Wata ‘yar gudun shijira a jihar Borno ta kashe kan ta bayan da wani ma’aikaci ya yi mata fyade
Har yanzu dai matsalar fyade tan akara tsamari a Nageriya musamman Arewacin kasar wanda a yanzu muka sami labarin an…
Read More » -
Labaran Kannywood
Kotu ta bada umarnin kamo jarumin kannywood Sadik Sani Sadik kan zargin sa da ake dayin almundahana
A yau din nan muka sami wani labari kan cewa, wata kotu dake jihar kano ta bada umarnin kamo ficaccan…
Read More »