Labarai

Jami’an tsaro sun kama yaran da ‘yan ta’adda suke koya masa lalata da Matan da suke garkuwa da su

Jami'an tsaro sun kama yaran da 'yan ta'adda suke koya masa lalata da Matan da suke garkuwa da su

A yanzu ne muka sami labarin wasu ‘yan bingida da suka yi garkuwa da wani yaro sannan kuma suke koya masa yadda zai yi harbi da bindiga, sannan suke koya masa yadda zai yi lalata da Mata wanda suka yi garkuwa da su.

Jami’an tsaro sun kama karamin yaron ne mai suna Sani ‘yan Nagge wanda ake zargin yan ta’adda sun saka shi harkar ta’addanci da neman mata.

A lokacin da ‘yan jarida suka yi shira da yaron ya bayyana musu cewa, bayan yan ta’addan sun tafi da shi sun koya mashi bindiga da kuma yin amfani da matan da suka yi garkuwa da su.

A cikin wata bidiyo da muka samo daga tashar Jakadiya munga tadda ‘yan jaridar suke tambayar yaron yana fada musu duk abubuwan da ‘yan ta’addan suke koyaasa.

Domin kuji cikekken bayani daga bakin yaron zaku iya kallon bidiyon da muka saka ta a kasa.

https://youtu.be/wsAjRe7AI98

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button