Month: March 2022
-
Labarai
Gwamna Nasir El-Rufai tare da wasu jami’an Gwamnati sun kai ziyara Asibitin Sojoji
A wani labarin da muka samu daga shafin Daily Nigerian Hausa sun bayyana cewa, Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai tare…
Read More » -
Labaran Kannywood
Jarumar kannywood Momee Gombe ta nuna alhinin ta kan ‘yan ta’addan da suka saka Bam a jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna
Ficacciyar jarumar masana’antar kannywood Momee Gombe ta tofa albarkacin bakin ta kan abin da wasu ‘yan ta’adda suka aikata a…
Read More » -
Labaran Kannywood
Falalu a Dorayi ya tofa albarkacin bakin sa kan ‘yan ta’addan da suka tada Bam a jirgin kasa tare da yin fashi a ciki
Kamar yadda a dazu muka kawo muku labarin cewa, a daren jiya Litinin ne dai wasu ‘yan ta’adda suka tashi…
Read More » -
Labarai
‘Yan ta’adda sun tashi Bam a cikin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna da fasinjoji 970 a ciki
A daren ranar Litinin din nan ne dai wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne suka tashi bam a kan…
Read More » -
Labarai
Anyi baran-baran bayan Amarya ta gano Angon da zata aura bashi da gashi akan kan sa sai sanko
An tarwatse a wani biki da ake gudanarwa a india bayan Amaryar taki yarda a daura auren ta da Angon…
Read More » -
Labaran Kannywood
Yahaya Bello Gwamnan jihar Kogi shine zai iya kawo karshen rashin tsaron da ake fama da shi, cewar Hamisu Breaker
A wani bayani da mawakin masana’antar kannywood Hamisu Breaker ya wallafa a shafin sa na sada zumunta instagram, wanda Ibrahim…
Read More » -
Labaran Kannywood
Ango Abubakar Mai Shadda tare da Amaryar sa Hassana Muhammad sun tafi kasar Dubai cin Amarci
Babbab furodusa kuma darakta na masana’antar kannywood Abubakar Bashir Mai Shadsa tare da Amaryar sa Hassana Muhammad, sun leka kasar…
Read More » -
Labarai
Yan bindiga sun kai hari jirgin kasa kaduna Abuja wanda ke dauke da Mutun kusa 970
Wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin kasa na Abuja…
Read More » -
Labaran Kannywood
TOFA Yan fim da mutane sunyi tir da tashar Arewa24 akan fara shirin Kwana casain cikin watan Ramadan.
Tashar Arewa24 sun dade suna gabatar da shirin mai dogob zango mai suna kwana casa in wanda sukaje hutun shirin…
Read More » -
Labarai
Jami’an tsaro sun kama wani mutumi da yake tallar tabar wiwi kamar gyada akan titi
A wata bidiyo da muka samu daga tashar “Kundin Shahara” dake kan manhajar Youtube munga yadda aka kama wani mutumi…
Read More »